-
Notifications
You must be signed in to change notification settings - Fork 7
/
Copy pathEngHau_test_corpus.txt
746 lines (465 loc) · 40.6 KB
/
EngHau_test_corpus.txt
1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
55
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
67
68
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
79
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
91
92
93
94
95
96
97
98
99
100
101
102
103
104
105
106
107
108
109
110
111
112
113
114
115
116
117
118
119
120
121
122
123
124
125
126
127
128
129
130
131
132
133
134
135
136
137
138
139
140
141
142
143
144
145
146
147
148
149
150
151
152
153
154
155
156
157
158
159
160
161
162
163
164
165
166
167
168
169
170
171
172
173
174
175
176
177
178
179
180
181
182
183
184
185
186
187
188
189
190
191
192
193
194
195
196
197
198
199
200
201
202
203
204
205
206
207
208
209
210
211
212
213
214
215
216
217
218
219
220
221
222
223
224
225
226
227
228
229
230
231
232
233
234
235
236
237
238
239
240
241
242
243
244
245
246
247
248
249
250
251
252
253
254
255
256
257
258
259
260
261
262
263
264
265
266
267
268
269
270
271
272
273
274
275
276
277
278
279
280
281
282
283
284
285
286
287
288
289
290
291
292
293
294
295
296
297
298
299
300
301
302
303
304
305
306
307
308
309
310
311
312
313
314
315
316
317
318
319
320
321
322
323
324
325
326
327
328
329
330
331
332
333
334
335
336
337
338
339
340
341
342
343
344
345
346
347
348
349
350
351
352
353
354
355
356
357
358
359
360
361
362
363
364
365
366
367
368
369
370
371
372
373
374
375
376
377
378
379
380
381
382
383
384
385
386
387
388
389
390
391
392
393
394
395
396
397
398
399
400
401
402
403
404
405
406
407
408
409
410
411
412
413
414
415
416
417
418
419
420
421
422
423
424
425
426
427
428
429
430
431
432
433
434
435
436
437
438
439
440
441
442
443
444
445
446
447
448
449
450
451
452
453
454
455
456
457
458
459
460
461
462
463
464
465
466
467
468
469
470
471
472
473
474
475
476
477
478
479
480
481
482
483
484
485
486
487
488
489
490
491
492
493
494
495
496
497
498
499
500
501
502
503
504
505
506
507
508
509
510
511
512
513
514
515
516
517
518
519
520
521
522
523
524
525
526
527
528
529
530
531
532
533
534
535
536
537
538
539
540
541
542
543
544
545
546
547
548
549
550
551
552
553
554
555
556
557
558
559
560
561
562
563
564
565
566
567
568
569
570
571
572
573
574
575
576
577
578
579
580
581
582
583
584
585
586
587
588
589
590
591
592
593
594
595
596
597
598
599
600
601
602
603
604
605
606
607
608
609
610
611
612
613
614
615
616
617
618
619
620
621
622
623
624
625
626
627
628
629
630
631
632
633
634
635
636
637
638
639
640
641
642
643
644
645
646
647
648
649
650
651
652
653
654
655
656
657
658
659
660
661
662
663
664
665
666
667
668
669
670
671
672
673
674
675
676
677
678
679
680
681
682
683
684
685
686
687
688
689
690
691
692
693
694
695
696
697
698
699
700
701
702
703
704
705
706
707
708
709
710
711
712
713
714
715
716
717
718
719
720
721
722
723
724
725
726
727
728
729
730
731
732
733
734
735
736
737
738
739
740
741
742
743
744
745
746
HKo gwamnatin Nigeria na son kara farashin man fetur
Masu fashin baki sun fara tsokaci kan cewa da alama gwamnatin Najeriya na iya kara kudin litar man fetur a wani mataki na kawo karshen karancin man fetir din
Kimanin wata uku ke nan 'yan kasar na fama da dogayen layuka a gidajen mai ba ya da tsadar man
A ranar Alhamis ne dai gwamnan jihar Bauchi Muhammd A Abubakar wanda ya yi wa manema labarai bayani a karshen taron majalisar tattalin arzikin kasar ya ce majalisar ta umarci daya daga cikin kwamiocinta karkashin jagorancin gwamnan jihar Gombe Ibrahim Dan Kwambo da ya yi duba kan farashin man fetir a kasashe masu makwabtaka da kasar
Sannan kuma sai ya bayar da shawara dangane da farashin da ya dace a rinka sayar da litar man a Najeriyar
Daga cikin bayanin da gwamna MA Abubakar ya yi wanda ya fi daukar hankalin 'yan Najeriya shi ne inda yake fadin cewa daya daga cikin dalilan da suka janyo matsalar karancin man fetur din da ake fama a kasar taki ci taki cinyewa ita ce yadda 'yan wasu 'yan kasuwa kan karkakatar da akalar man da aka ba su zuwa wasu kasashe masu makwabtaka saboda ya fi daraja a can
Rahotanni dai na cewa Najeriya ce kasar da ake sayar da man fetur a farashi ma fi rahusa a Afirka
Wadanne 'kurakurai' Buhari ya tafka tun hawansa mulki
Ban ce kada a zabi Buhari a ba Babangida
Sau nawa Obasanjo na yi wa shugabannin kasa baki
Yadda masu sharhi ke kallon lamarin
Bala Zaka Masanin harkar makamashi a jihar Legas da ke kudancin Najeriya
Kara farashin ba zai taimaka a magance karancin man fetur ba Ana rayuwar kunci yanzu a kasar da kuma tsanani Idan dai har gwamnati ta ce za ta dauki matakin kara kudin tatsattsen lu'ulu'u man fetur to gaskiyar magana ita ce a karshe gwamnati za ta nakasar da tattalin arzikin kasar nan kuma komai zai durkushe
Idan za ta bi wasu hanyoyin gara ta bi amma ban da karin farashin mai Idan ba haka za a jefa Najeriya a wani yanayi da a karshe kowa sai ya ce da ya sani
Ina mafita
Abun da ya kamata a yi shi ne a kara matatun man fetur domin idan muka ga duba za mu ga cewa tun tsakanin shekarun zuwa a lokacin shugabannin da muke da su sun gina matatun mai hudu Biyu a Fatakwal daya a Kaduna daya a Warrri
Amma tun daga zuwa ba a sake kara gina ko matatar mai daya ba Daga lokacin zuwa yanzu abubuwa sun karu kamar motoci da masana'antu
Abun da ya kamata ayi shi ne tun da akwai man a Najeriya to a hako shi a naira a tura shi matatu a naira a tace shi a naira a kuma sayar wa 'yan Najeriya a naira mu yi amfani da nairarmu
Wannan zai taimaka ya raba mu da duk abun da ake magana a kan kudin kasashen waje
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption An shafe wata uku ana wahalar man fetur a Najeria
To idan aka bi wadannan matakai gaskiya za mu iya farfo da arzikin Najeriya in ji Bala Zaka
Zan sa kafar wando daya da masu boye fetur Buhari
Wahalar fetur ta bude wa wata hanyar samun kudi
'Gara a kara kudin man'
Wasu 'yan kasar dai na ganin gara a ce an yi mai gaba daya wato a kara kudin man idan har man zai samu maimakon karin bayan 'yan kasa sun gama jigata
Sai dai ana ganin shugaba Buhari ne ba ya son yin karin watakila saboda tausayin talaka ko kuma tsoron ka da a kalli gwamnatin da mai son kara kudin man fetir har karo biyu
Gwamnain ce dai ta kara kudin man fetur jim kadan bayan hawanta daga Naira zuwa ko wacce lita
Labarai masu alaka
Najeriya
Karancin man fetur
Tura wannan labarin Game da aika wa
Email
Facebook
Messenger
Twitter
Koma sama
Manyan labarai
Yadda BH da talauci suka 'wawure' kudin
Babban jami'in hukumar reshen jihar Yobe Sanusi Atose ya ce yaki da kungiyar Boko Haram a yankin arewa maso gabashin kasar ya sa ya salwanltar da naira
Fabrairu
Yadda masu ciki za su kula da kansu
Fabrairu
Magoya bayan Liverpool sun rera wakar 'zan musulunta'
Fabrairu
Talla
Kimiyya da Fasaha
An kirkiro manhajar gano kalaman ta'addanci
An kyankyashe Kwan halittar dan Adam a dakin bincike
Mata ne a baya a fannin kimiyya da fasaha
An yi nasarar harba roka mafi karfi zuwa Mars
Sauyin Facebook ya sa an rage amfani da shi
'Facebook ba wurin kananan yara ba ne'
Mafi shahara
Yadda Boko Haram da talauci suka 'wawure' kudin
Buhari ya gana da gwamnonin a Daura
Nigeria Kun taba jin maciji ya hadiye naira miliyan
Za a bada tukwicin kwai ga ma'aikatan da ke zuwa aiki da wuri
'Yan bindiga sun kashe akalla mutum a jihar Zamfara
Kewaye a shafin
News
Sport
Weather
Radio
Ka'idojin Amfani
Dangane da
Manufar tsare sirri
Cookies
Accessibility Help
Parental Guidance
Tuntubi
Get Personalised Newsletters
Tallata haja a shafinmu
Zabin tallacetallace
Copyright ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba Karanta tsarinmu game da bakin shafuka
Yadda Boko Haram da talauci suka 'wawure' kudin
Hukumar da ke shirya jarrabawar shiga jami'a a Najeriya ta ce ta kama wasu jami'anta da dama da hannu a almundaha da kudaden hukumar a jihohi dabandaban tun daga zuwa watan Agustar
Mai magana da yawun hukumar Fabian Benjamin ya shaida wa cewa hukumar ta gano hakan ne sakamakon wani kwamiti da ta kafa tun bayan zamowar Farfesa Ishaq Oleyede shugabanta bayan ya gano cewa ana tafka badakala wajen sayar da katin yin rijistar jarrabawar wato Scratch Card
Tana binciken miliyoyoin kudin da aka samu ne daga katin duba sakamakon jarabawar da dalibai suka dauka daga shekarar zuwa
Mista Benjamin ya ce wannan dalili ne ya sa aka kafa kwamitin bincike don gano irin badakalar da aka yi ta yi a hukumar don dakatar da faruwar hakan da kuma daukar matakan da suka dace
A jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya an samu babban jami'in hukumar Sanusi Atose da hannu a salwantar da naira wanda ya ce yaki da kungiyar Boko Haram a yankin ne ya jawo
A lokacin da Mista Atose yake ba da ba'asi ya ce tashin hankalin Boko Haram ne ya sa bai san inda kudin suke ba
Jami'in ya ce takardun banki da rasitan duk sun lalace sanadiyyar hareharen kungiyar inda ya ce hakan ya sa ba shi da wata shaidar lissafelissafen kudaden da aka samu
Sai dai shugaban hukumar Farfesa Oleyede ya yi watsi da hanzarinsa inda ya ce wani yunkuri ne kawai na zamba
Ka je ka biya gwamnati kudinta nan da mako daya idan kuma ba haka ba kana cikin matsala in ji shugaban kwamitin binciken
Hakazalika babban jami'in hukumar a jihar Kogi Daniel Agbor ya ce ya kashe naira miliyan bakwai wajen taimakawa wadansu ma'aikata wadanda talauci ya yi wa kanta
Nigeria Kun taba jin maciji ya hadiye naira miliyan
'Abin da ya sa aka zabi Buhari jagoran yaki da rashawa na Afirka'
Wadanne 'kurakurai' Buhari ya tafka tun hawansa mulki
Har ila yau jami'in ya ce wadansu daga cikin katuna duba jarabawar da aka aika jihar wadansu mutane da ba a san ko su waye ba sun sace su
Halin da ake ciki a ofisoshinmu shi ne akwai talauci kuma akwai kudi a tare da mu in ji babban jami'in hukumar yayin da yake ba da ba'asi a gaban kwamitin
Mista Agbor ya ce mutum yana bukatar taimakon Ubangiji don Ya tsare shi daga yin sata saboda kudi na sauya mutum Mun yi aron kudin ne kuma ba ni kadai ba ne zan ba da sunayen duk wani da yake da hannu a wannan zambar
Babban jami'in hukumar a jihar Nasarawa Labaran Tanko shi ma cewa ya yi naira miliyan na hukumar sun salwanta a hannunsa ne bayan motarsa ta kama da wuta
Haka dai manyan jami'an hukumar na jihohin Kano da Gombe da Edo da Ondo da sauransu suka kasa yin bayanin yadda suka yi da miliyoyin kudin hukumar daya bayan daya
Wannan batun ya fara mamaye kafafen yada labarai a fadin Najeriya ne bayan wata jami'ar hukumar a jihar Benue Philomena Chieshe ta yi ikirarin cewa wani maciji ya hadiye naira miliyan na hukumar
Hakkin mallakar hoto
Image caption An sha kama kudade a wurare dabandaban a Najeriya
Kuma tun bayan haka ne ake ci gaba da samun bayanai masu daure kai daga jami'an hukumar wadanda ake zargi da aikata zamba
Hukumar ta dakatar da dukkan jami'an hukumar da ake zargi da almundahanar kuma ta mika wa 'yan sanda batun don fara bincike kan al'amarin kamar yadda mai magana da yawun hukumar Fabian Benjamin ya tabbatar wa
ta kama makudan kudi a Lagos
Da gaske ne ta gano kudi a makabarta
Hakazalika ya ce hukumar ta rubuta rahoto kan wadanda ake zargin kuma ta mika shi ga ma'aitakar ilimi
Da zarar ta amince to za mu dauki matakan da suka dace kan wadanda ake zargin kamar yadda dokokin aikin gwamnati suka tanada in ji shi
Cin hanci da rashawa da kuma almundahana da kudin gwamnati dai ya zama tamkar ruwan dare a Najeriya sai dai tun bayan hawan Shugaba Muhammadu Buhari mulki ya fara yaki da wannan dabi'a kamar yadda ya yi alkawari lokacin neman zabe
A yanzu dai ba za a iya cewa an daina cin hanci baki daya ba a Najeriya amma akwai alamun cewa ana samun nasara a yaki da dabi'ar wacce Shugaba Buharin ke yi ta hanyar bankado duk wanda aka samu da laifin
Hakkin mallakar hoto
Image caption A bara ma an tseguntawa hukumar cewa an gano kudi a makabarta
Labarai masu alaka
Najeriya
Cin Hanci Da Rashawa
Tura wannan labarin Game da aika wa
Buhari ya gana da gwamnonin a DauraShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jam'iyyarsa ta a garin Daura jihar Katsina
An yi ganawar tsakanin Buhari da gwamnonin a yau Juma'a kamar yadda mai magana da yawun shugaban ya sanar tare da wallafa hotunan ganawar a shafin Facebook
Sai dai kuma gwamnonin Yobe da Plateau da Ogun da Benue da Osun sun tura mataimakansu ne suka wakilce su a taron
Wadanda suka halarci ganawar a Daura sun hada da shugaban kungiyar gwamnonin kuma gwamnan Zamfara Abdul'aziz Yari Abubakar da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da na Jigawa Badaru Abubakar da na Kaduna Malam Nasir El Rufa'i
Sauran sun hada da gwamnan Imo Rochas Okorocha da gwamnan Bauchi Abubakar Muhammed da na Borno Kashin Shettima da na Edo Godwin Obaseki da na Kogi Yahaya Bello da Abubakar Sani Bello na Niger da kuma gwamnan Nasarawa Tanko AlMakura
Jam'iyyar dai na fama da rigingimun cikin gida tun bayan da ta lashe zaben shekarar
Shin Bola Tinubu zai iya sasanta rikicin
ta ya da tsintsiya ta dauki makami
Yanzu haka rikicin a jihar Kaduna na ci gaba da ruruwa bayan da wani bangare na jam'iyyar ya yi ikirarin bude sabon ofis tare da shelar dakatar da wasu shugabanni a Jam'iyyar
Wannan kuma na zuwa bayan rikici tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano Rabi'u Musa Kwankwaso da mutumin da ya gaje shi Abdullahi Umar Ganduje
Dalilin rikicerikicen jam'iyyar a wasu jihohi ne a makon da ya gabata shugaba Buhari ya kafa kwamiti domin sasanta 'ya'yan jami'yyar
Tsohon gwamnan Legas Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Buhari ya nada a matsayin shugaban kwamitin da zai yi kokarin ganawa da sasantawa tare da inganta zamantakewar 'ya'yan jam'iyyar
Labarai masu alaka
'Yan bindiga sun kashe akalla mutum a jihar Zamfara
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umurnin gaggauta tura sojoji zuwa jihar Zamfara a arewa maso yammacin kasar da ke fama da ke matsalar 'yan fashi da barayin shanu
Wannan na zuwa bayan wasu da ake zargi 'yan bindiga ne sun kashe mutane a harin da suka kai a kauyen Birane cikin karamar hukumar Zurmi
Maharan sun kai harin ne a kan babura inda suka tsare wata mota da ke dauke da wadansu 'yan kasuwan jihar kamar yadda shaidu suka bayyana
Daga nan ne sai suka yanka makogwaro direban kafin suka fara bude wa motar wuta abin da ya jawo mutuwar dukkan mutanen da ke cikin motar
Bayan faruwar wannan ne sai 'yan bindigar suka tafi wata kasuwa suka fara harbi kan mai uwa da wabi inda suka sake kashe wani mutum guda
Talakawa sun sa sarki barin gari a Zamfara
Zamfara 'An kashe mutane a mahakar zinare'
'Shugabanni ne suka jawo fushin Allah a Zamfara'
Zuwa yanzu dai jami'an tsaro ba su bayyana adadin mutanen da suka rasa rayukansu ba sanadiyyar hareharen wanda ake zargin barayin shanu da kai wa
Amma wasu mazauna yankin da al'amarin ya faru sun shaidawa cewa mutane aka kashe
Shugaba Buhari a cikin wata sanarwa da fadarsa ta fitar ya yi Allah wadai da harin wanda ya danganta na marar imani da rashin hankali
Shugaban kuma ya bukaci ministan tsaro ya kai ziyara jihar domin tantance halin matsalar tsaron da jihar take ciki
Jihar Zamfara ta sha fuskantar harehare daga mutanen da ake zargi barayin shanu ne a baya
A watan Nuwambar bara akalla mutum ne suka rasa rayukansu kuma aka cinnawa gidajen jama'a da dama wuta a jihar
Labarai masu alaka
Najeriya
Tsaro
Tura wannan labarin Game da aika wa
Nigeria Talakawa sun hana sarki shiga fadarsa a Zamfara
Al'ummar garin Boko na jihar Zamfara a arewacin Nigeria sun yi wata zangazanga don nuna rashin amincewa da yunkurin mayar da basaraken garin wanda suka kora daga garin kan mulki
Mutanen dai na zargin Sarkin kayan Moriki Abubakar Ahmad Rufa'i da kwace musu gonaki da kuma hada kai da jami'an tsaro don cin zarafinsu koda yake basaraken ya musanta zargezargen
Basaraken dai ya arce daga garin na Boko ne wanda ke a Karamar Hukumar Zurmi ta jihar Zamfara ne a watannin baya saboda fusatar da jama'arsa suka yi da yadda suka ce yake kwace musu filaye yana saida wa masu hali abin ya kai suka lalata fadarsa
Rahotanni sun nuna dambarwar ta faro ne bayan mutanen garin sun zargi basaraken da kwace wa kimanin mutum gonaki shekaru biyu da suka wuce a karon farko
Karo na biyu kuma a bana ya sake kwace wa mutum ta hanyar aika shanu su cinye amfanin gona da damina sannan daga baya sai ya nemi kowa ya fanshi gonarsa wadanda suka gaza yin haka kuma sai a sayar da nasu ga wani mai hali
A ranar Talata mahukuntan jihar suka yi kokarin mayar da shi garin amma hakan ya gamu da turjiya daga mutanen garin
Image caption Da ma dai gwamnati ta bukaci basaraken da kada ya koma yankin sai an sasanta
Haka kwatsam sai muka gan shi tare da kwamishinan 'yansanda ya rako shi tare da 'yansandan dauke da makamai wai da karfin tsiya sai sun shigar da shi gidan sarauta Mu kuma talakawa muka yi tunanin komai na iya faruwa don haka muka yi zangazanga ta lumana In ji wani mazaunin garin
Sai dai sarkin Kayan Moriki Abubakar Ahmadu Rufa'i ya musanta zargin inda ya ce Fulani makiyaya ne suka yi korafi kan mamaye musu mashaya kuma burtali a yankin matsalar da sarkin 'Burmin Moriki Alhaji Isma'ila Ari na II ya ba shi umarnin ya warware
Ya ce ya je garin na Boko ne bisa gayyatar kwamishinan 'yansanda Alhaji Shaba Alkali wanda ya je rangadi don ganin inda za a bude caji ofis
Sai dai kwamishinan 'yansandan ya ce sun je garin ne don raka basaraken kwaso sauran dukiyarsa bayan ya shafe kusan wata shida rabonsa da garin sakamakon lalata masa fada
Basaraken yana da kadarorinsa da yake so ya kwashe don haka ya ce a taimaka masa Shi yasa muka je amma da ganinsa sai matasan garin suka dauko makamai Sai da muka kai zuciya nesa
Labarai masu alaka
Najeriya
Tura wannan labarin Game da aika wa
Zamfara 'An kashe mutane a wata mahakar zinare'
Rahotanni daga jihar Zamfara sun ce kusan mutane arba'in ne aka kashe a cikin wani hari da wasu 'yan bindiga suka kai kan wata mahakar Zinare
Haka ma wasu mutane da dama sun bata yayin da wasu suka tsira da munanan raunukka a cikin harin da aka kai ranar Litinin kan mahakar zinarin wadda ke daura da kauyen Bindim na karamar hukumar Maru
Mazauna yankin sun shaida wa cewa harin ya zo bayan da 'yan bindigar wadanda ake zaton 'yan fashin shanu ne suka kwashe makonni suna satar mutane don neman kudin fansa
Yawancin wadanda suka mutun lebarori ne masu aikin hakar zinari da kuma wadanda suka zo saye In ji wani mazauni yankin kodayake kawo yanzu hukumomin tsaro a jihar ba su tabbatar da faruwar lamarin ba
Adikon Zamani Yadda masu ciki za su kula da kansu
Ku latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron cikakken shirin
A wannan makon mun kawo muku ci gaban tattaunawar da muka fara ne da wata likitar mata a makon da ya gabata kan rainon ciki da haihuwa
Bakuwata a wannan makon ita ce wata likitar mata wadda ita ma uwa ce Dr Habiba Ibrahim
Samun ciki na daya daga cikin abubuwa masu muhimmanci da kan samu mace a rayuwarta
Abun farin ciki ne amma wasu matan hakan kan zo musu da tarin matsaloli kama daga amai da tashin zuciya da sauran ciwuka manya da kanana a wasu lokutan ma har da ciwukan da kan yi barazanar tafiya da rayuwarsu
Ni da likitar mun tattauna sosai kan yadda za a iya daukar matakan rage radadin halin da mata kan samu kansu a ciki lokacin rainon ciki
Samun haihuwa abu ne mai matukar dadi a rayuwa sai dai a arewacin Najeriya har yanzu ana fama da yawan macemacen mata da jarirai a sanadin haihuwa saboda rashin wadatacciyar kula da ba sa samu yayin rainon ciki musamman ma a karkara
Muna nukatar neman mafita ga wannan yanayi da mata ke shiga Wani lokacin sai na ga kamar ba ma daukar yanayin ciki da haihuwa da muhimmanci bayan kuwa mun san cewa magana ce ta ko a mutu ko a rayu
Samun da ba abu ne na wasa ba amma ina mamakin yadda bangaren lafiya ba ya mayar da hankali sosai wajen taimakawa masu ciki da jariran da ake haifa
Yin awon ciki wanda ke da matukar muhimmanci ya zama kwalele ga mata marasa galihu
A cewar likitoci rashin isasshiyar kula na iya jawo wa uwaye da jarirai matsala ko da can gaba ne a rayuwarsu
Alal misali wani bincike ya gani cewa uwayen da ke samun isasshiyar kulawa yayin da suke da ciki sun fi haifar yara masu cikakkiyar lafiya
Za a bada tukwicin kwai ga ma'aikatan da ke zuwa aiki da wuri
Wani kamfani da ke daukar hayar masu gadi a Venezuela ya yi alkawarin bayar da tukwicin kwai a duk wata ga ma'aikatan da ke shiga mai kyau da kuma zuwa aiki a kan lokaci
Kasar Venezuela dai ita ce kasar da tafi fama da matsalar hahhawa da tashi farashin kayayyaki a duniya kuma ta shafe shekaru tana fama da kanfar abinci da magunguna
Trump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Venezuela
An lakadawa 'yan majalisar Venezuela duka
Manajan kamfanin na Atlas Security ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa mutane da dama sun nemi aiki a kamfanin wanda yawancinsu a matsayin masu gadi a gonakin da ke yammacin jihar Zulia
Shugaban kasar Nicolas Maduro ya ce kasar ta samu kanta cikin wannan yanayi ne saboda matakan karya tattalin azrikin da Amurka ta dauka a kanta ne
An ci zarafin bakaken fata a bikin sabuwar shekara ta China
Wani wasan kwaikwayo da gidan talbijin na China ya nuna don murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar a ranar Alhamis ya jawo cecekuce akan yadda aka nuna banbancin launin fata
A wasan kwaikwayon wanda aka shirya don nuna alakar 'yan Afirka da China sai aka sanya wata 'yar yankin Asiya ta shafa shuni fuskarta da kuma manyan mazaunai
Mutane da dama na daukar yin amfani da kayan kwalliyar da zai mayar da fuskar mutum baka a matsayin cin fuska sosai
Bikin sabuwar shekarar wanda aka saba yi duk shekara ya shahara sosai kuma kusan mutum miliyan ne ke zuwa kallonsa
Wasu masu sa ido sun nuna cewa hakan ba zai kasance cin fuska ga 'yan Afirka ba
Duk da haka wannan ba shi ne karo na farko da wasannin nishadi na China suka haifar da rikici ba ta yadda ake ganin suna nuna kabilanci da wariyar launin fata
An fara bikin sabuwar shekarar ne da nuna wata kungiya ta masu rayeraye 'yan Afirka da kuma mutane da suka yi shiga kamar zakuna da bareyi da jakunan dawa
Daga nan kuma sai aka gabatar da wasan kwaikwayo inda wata bakar mata ta umarci wani dan China da ya fito a matsayin mijinta ya durkusa a yayin da ya hadu da mahaifiyarta don gaishe ta
Sai dai a yayin da yarinyar ta kasance baka ce sai wacce ta fito a matsayin uwar tata ta kasance 'yar China ce amma ta shafa bakin fenti a fuskarta ta kuma sanya manyan mazaunai na karya a matsayin tana kwaikwayar yadda halittar 'yan Afirka take
Matar da ta shiga na'urar tantance kaya don kada a yi ma ta sata
An kama yaron da ya yankewa mahaifiyarsa kai a China
Labarai masu alaka
China
Tura wannan labarin Game da aika wa
Email
Facebook
Messenger
Twitter
Koma sama
Karin labaran Labaran Duniya
Ko gwamnatin Nigeria na son kara farashin fetur
Fabrairu
Ko gwamnatin Nigeria na son kara farashin fetur
Yadda BH da talauci suka 'wawure' kudin
Sa'a da ta wuce
Yadda BH da talauci suka 'wawure' kudin
Sauti
Yadda masu ciki za su kula da kansu
Mintuna da suka wuce
Yadda masu ciki za su kula da kansu
Manyan labarai
Ko gwamnatin Nigeria na son kara farashin fetur
Masu fashin baki sun fara tsokaci kan cewa da alama gwamnatin Najeriya na iya kara kudin litar man fetur a wani mataki na kawo karshen karancin man fetir din
Fabrairu
Yadda BH da talauci suka 'wawure' kudin
Fabrairu
Yadda masu ciki za su kula da kansu
Fabrairu
Talla
Kimiyya da Fasaha
An kirkiro manhajar gano kalaman ta'addanci
An kyankyashe Kwan halittar dan Adam a dakin bincike
Mata ne a baya a fannin kimiyya da fasaha
An yi nasarar harba roka mafi karfi zuwa Mars
Sauyin Facebook ya sa an rage amfani da shi
'Facebook ba wurin kananan yara ba ne'
Mafi shahara
Yadda Boko Haram da talauci suka 'wawure' kudin
Buhari ya gana da gwamnonin a Daura
Nigeria Kun taba jin maciji ya hadiye naira miliyan
Za a bada tukwicin kwai ga ma'aikatan da ke zuwa aiki da wuri
'Yan bindiga sun kashe akalla mutum a jihar Zamfara
'Shugabanni ne suka jawo fushin Allah a Zamfara'
Al'ummar jihar Zamfara na ci gaba da mayar da martani kan furucin da gwamnan jihar Abdul'aziz Yari ya yi cewa sabon Allah da ake yi ne ya janyo annobar sankarau da ake fama da ita a Nijeriya
Gwamnan yana jawabi ne kan halin ake ciki sakamakon annobar sankarau da ta kashe sama da mutum a jihohin da aka samu bullarta a Nijeriya
Ya ce yana ganin sankarau ta sauya daga nau'in da aka santa a Nijeriya zuwa wani daban da ke tagayyara mutane ne saboda karuwar aikata sabo da al'umma ke yi
Sai dai wasu 'yan jihar ta Zamfara sun bayyana rashin jin dadi a kan wadannan kalamai da gwamnan ya yi a daidai lokacin da mutane ke ci gaba da mutuwa sakamakon annobar
Sama da mutum ne a hukumance ya zuwa yanzu aka ba da rahoton cutar sankarau ta yi sanadin mutuwarsu a Zamfara kadai
A wani jin ra'ayoyin jama'a da ta tattara wani mutumin jihar ya ce idan batu ne na sabon Allah to bai kamata gwamna Yari ya fitar da kansa ba don kuwa kowa yana sabon Allah
Ya ce sabon Allah talaka na yi na kasa na yi Su da ac cikin gwamnati na yi
A cewarsa akwai inda ake tafka sabon Allah da ya fi na jihar Zamfara amma Allah bai kaddara musu wannan annoba ba
Shi ma wani mutumin jihar ya ce in dai aka ce Allah ne ya kawo annoba ba shakka sun yarda da Allah don haka suna rokonsa ya kawo musu saukinta
Shi kuma wani daban ya ce gaskiya maganar da gwamna Yari ya fada ba ta dace ba
Ya ce matukar suna ganin sabon Allah ne ya kawo annobar sankarau to a gwamnati ake aikatawa
In fushin Allah ne ya kawo annobar sankarau to waye sanadi Ai su ne sanadiyya Su ne shugabanni su suka janyo
Sai dai mashawarci na musamman ga gwamnan jihar Zamfara kan harkokin yada labarai Alhaji Ibrahim Dosara ya ce ba a bahaguwar fahimta aka yi wa kalaman da gwamna Yari
Labarai masu alaka
Najeriya
Lafiya
Tura wannan labarin Game da aika wa
Kofin Europa Arsenal ta doke Ostersunds
Arsenal ta kama hanyar samun gurbi a matakin kungiyoyi na cin kofin Turai na Europa bayan da ta doke mai masaukinta kungiyar Ostersunds FK ta Sweden a ranar Alhamis din nan
A wasan wanda shi ne karo na farko dan bayan Arsenal Nacho Monreal ne ya fara daga raga a minti na bayan da mai tsaron ragar Ostersund Aly Keita ya yi aman wata bal da Alex Iwobi ya sheka masa
Sai kuma a minti na inda dan bayan kungiyar ta Sweden Sotirios Papagiannopoulos ya kuskure ya ci kansu bayan da Henrikh Mkhitaryan ya cillo wata bal daga gefe
'Yan Ostersund din sun dan farfado bayan da aka dawo daga hutun rabin lokaci amma kuma Mesut Ozil ya kara kwantar da su da ci na uku a minti na
Masu gidan sun samu damar cin ladan gabe da fanareti amma kuma golan Arsenal David Ospina ya haramta musu ya kama kwallon
A ranar Alhamis mai zuwa ga watan nan na Fabrairu Arsenal za ta karbi bakuncin kungiyar ta Sweden wadda Graham Potter dan Ingila ke yi wa kociya a karawa ta biyu a filin Emirates da karfe na dare agogon Najeriya da Nijar
Ga sakamakon wasu daga cikin wasannin na Europa na Alhamis din
Olympique Marseille Sporting Braga
Ludogorets Milan
Real Sociedad Salzburg
Spartak Moskva Athletic Club
Nice Lokomotiv Moskva
Borussia Dortmund Atalanta
Astana Sporting CP
København Atletico Madrid
Celtic Zenit
Napoli RB Leipzig
Olympique Lyonnais Villarreal
Partizan Viktoria Plzeň
Tura wannan labarin Game da aika wa
Cristiano Ronaldo ya fi kowa a gasar zakarun Turai
Cristiano Ronaldo na ci gaba da kafa gagarumin tarihi a wasannin da yake yi wa Real Madrid a gasar cin kofin zakarun Turai inda kawo yanzu ya ci wa kungiyar kwallo kuma yana kan hanyar karawa
Ba ri mu fara da yin maraba da Cristiano Ronaldon cikin jerin 'yan wasan da suka ci kwallo a gasar Su wane ne gwanayen da ke cikin wannan jeri Mutum daya ne tal
Kwallo biyun da ya ci wa Real Madrid ta farfado ta doke Paris StGermain da ci a wasansu na farko na kungiyoyi na karshe a ranar Laraba Ronaldo ya zama dan wasa na farko da ya ci kwallo sama da a gasar zakarun Turai a kungiya daya
Dan wasan na gaba a yanzu ya ci kwallo a wasa na karshe da ya yi a gasar ta zakarun Turai kuma kwallo a wasa bakwai a wannan kakar
Amma kuma duk da wannan bajinta wasu mutanen na ganin kokarinsa na raguwa ya riga ya kai kololuwarsa yanzu dakushewa yake yi
To idan aka kwatanta shi da abokan hamayyarsa ya yake
Ba shakka Ronaldo zai ji dadin wannan kwatanci Domin yana da tsiran kwallo hudu da ya ci wa kungiya daya a gasar ta zakarun Turai tsakaninsa da babban abokin hamayyarsa Lionel Messi na Barcelona
Bayan Messi babu ma wani dan wasa da yake kusa da bajintar ta Ronaldo wajen daga raga a gasar ta zakarun Turai
Ga jadawalin sunayen 'yan wasa da kwallayen da suka ci wa kungiya daya a babbar gasar ta Turai
Cristiano Ronaldo Real Madrid
Lionel Messi Barcelona
Raul Real Madrid
Alessandro del Piero Juventus
Karim Benzema Real Madrid
Thomas Muller Bayern Munich
Didier Drogba Chelsea
Ruud van Nistelrooy Manchester United
Thierry Henry Arsenal
Wayne Rooney Manchester United
Tura wannan labarin Game da aika wa
Kila Aaron Ramsey ba zai buga wasan karshe na Carabao ba Wenger
Kociyan Arsenal Arsene Wenger ya ce kila dan wasansu na tsakiya na Wales Aaron Ramsey ba zai buga wasan karshe da za su yi ba na cin kofin EFL Carabao da Manchester City ranar Lahadi ga watan Fabrairu
Ramsey wanda ya ci kwallonsa uku rigis a karon farko a wasan da ya yi wa Arsenal na karshe lokacin da ta doke Everton bai taka leda ba a karawar hamayya ta Arewacin Landan wadda Tottenham ta casa su
Wenger ya ce raunin da Ramsey ke jinya yana da hadari saboda haka ne ma ba a tafi da shi ba wasansu na kofin Europa da za su yi ranar Alhamis da Ostersunds
Kociyan ya kara bayani da cewa suna tsammanin dan wasan ya kara murmurewa a raunin matsematsin da ya ji saboda har zuwa yanzu ba ya gudu sosai kamar yadda suke son ganin yana yi
Ramsey ne ya ci balabalan da suka ba Arsenal nasara a wasanninta na karshe na cin kofin FA a da
Sunday Oliseh ya yi karya in ji kungiyarsa Fortuna Sittard
Kungiyar Fortuna Sittard da ke rukuni na biyu a Holland ta musanta zargin da Sunday Oliseh ya yi na cewa ya ki yarda a aikata wasu abubuwa da suka saba ka'ida ne shi ya sa ta dakatar da shi daga aikin kociya
A ranar Laraba ne kungiyar wadda ke wasa a rukuni na biyu ta dakatar da tsohon kyaftin din na Najeriya a kan abin da ta kira ayyukan da ba za ta lamunta da su ba
A martanin da ya mayar Oliseh ya ce kungiyar tana son ya saba doka ne
A wata sanarwa da kungiyar ta fitar ranar Alhamis din nan ta ce tana karbar shawarwarin shari'a domin duba yadda za ta kori kociyan
A sanarwar kungiyar ta ce za ta gabatar da maganar gaban hukumar kwallon kafa ta Holland wadda mai zaman kanta ce wadda za ta duba ta ga ko akwai isassun dalilan da za su sa kungiyar soke kwangilar aiki da kociyan
A watan Disamba na kungiyar Sittard ta nada Oliseh a matsayin kociyanta
A kakar da ta wuce kungiyar ta gama a matsayi na a gasar mai kungiyoyi amma a yanzu tana matsayi na uku a tebur kuma maki biyar ne tsakaninta da ta daya NEC
Tura wannan labarin Game da aika wa
Luwadi An samu tsohon kociyan Man City Bennell da karin laifuka
An samu tsohon kociyan kwallon kafa na matasa Barry Bennell da laifuka bakwai na lalata da yara maza bayan daman tun a baya an yanke masa hukuncin zaman yari a Birtaniya da Amurka
A ranar Talata ne aka samu Bennell mai shekara wanda ya yi aiki da kungiyoyin matasa na Crewe Alexandra da Manchester City a shekarun da laifi na lalata da matasan 'yan kwallo
Ayarin masu taimaka wa alkali yanke hukunci a kotun Crown Court ta Liverpool ya same shi da karin tuhuma bakwai
An sheda wa masu taimaka wa alkalin cewa tsohon kociyan ya kasance da iko kan 'yan wasa masu shekara takwas zuwa kuma ya yi amfani da wannan dama wajen muzguna musu ta hanyar lalata
Saboda rashin lafiya da yake fama da shi Bennell wanda yanzu ake kiransa da suna Richard Jones ya bayyana ne a kotun ta hanyar hoton bidiyo a tsawon mako biyar na shari'ar
Wannan shi ne karo na hudu da ake samun Bennell da laifin lalata da yara
Tun a baya an sheda wa masu taimaka wa alkalin cewa an yanke wa tsohon kociyan hukuncin zaman gidan yari uku a Birtaniya da Amurka
Liverppol ta sharara wa Porto kwallaye
FC Porto ta yi rashin nasara a gida a hannun Liverpool da ci a wasan farko na zagaye na biyu a gasar cin kofin Zakarun Turai da suka kara a ranar Laraba
Liverpool ta fara cin kwallo ta hannun Sadio Mane a minti na da fara wasa sannan minti hudu tsakani Mohamed Salah ya kara na biyu
Bayan da aka dawo daga hutu ne Sadio Mane ya ci na uku da wadda Roberto Firmino ya ci na hudu sai Sadio Mane ya kara na biyar na uku rigis da ya ci a karawar
Liverpool ta ci kwallo a gasar Zakarun Turai ta bana inda ta ci a wasannin cikin rukuni
Liverpool za ta karbi bakunci FC a wasa na biyu a ranar ga watan Maris din a Anfield
Europa Tazara tsakanin Arsenal da Ostersund
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal za ta ziyarci Sweden domin karawa da Ostersund a wasan farko na zagaye na biyu a gasar Europa Cup a ranar Alhamis
Babu yadda za a hada kwarewar Arsenal da Ostersund a fagen tamaula to amma a filin wasa ne za a bambamci gwani a tsakaninsu
An kafa Ostersund a shekarar Arsene Wenger ya zama kocin Arsenal
Ga bambamcin dake tsakanin Ostersund da Arsenal
Shekarar da aka kafa kungiya
Ostersund
Arsenal
Lashe lambobin yabo
Ostersund Guda Division One Northern da kuma Svenska Cupen
Arsenal Guda Rukunin farkoPremier League da FA Cup da League Cup da Cup Winners' Cup da InterCities Fairs Cup da kuma Community Shield
Yawan 'yan kallo a filin wasa
Ostersund Jamtkraft Arena
Arsenal Emirates Stadium
Dan wasa mai tsada da kungiya ta saya
Ostersund Saman Ghoddos Fam daga Syrianska a watan Janairun
Arsenal PierreEmerick Aubameyang Fam miliyan daga Borussia Dortmund a Janairun
Tura wannan labarin Game da aika wa
Zidane bai damu da makomarsa a Real ba
Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya ce baya tunanin makomarsa a Real Madrid tun kafin karawar da kungiyar za ta yi da PSG
Real Madrid za ta karbi bakuncin Paris St Germain a wasan farko na zagaye na biyu a gasar cin Kofin Zakarun Turai a ranar Laraba
A bara ne Real ta lashe kofin Zakarun Turai na kuma ta zama ta farko da ta ci kofin karo biyu a jere tun bayan shekarar
Zidane na fuskantar kalubale bayan da aka fitar da Madrid a gasar Copa del Rey sannan tana ta hudu a kan teburin gasar La Liga ta bana
Kocin ya ce kullum sai kayi fama da kalubale a Bernabeu saboda haka zai ci gaba da bayar da gudunmawa kamar yadda yake yi
Real za ta karbi bakuncin PSG da karfin gwiwa bayan da ta ci Real Sociedad a karshen mako inda Ronaldo ya ci uku a karawar
Real Madrid ta samu kwarin gwiwa a kan PSG
Real Madrid ta ci Paris St Germain a Gasar Cin Kofin Zakarun Turai da suka kara a ranar Laraba a Santiago Bernabeu
PSG ce ta fara cin kwallo ta hannun Adrien Rabiot a minti na da fara tamaula kuma daf da za a tafi hutu Madrid ta farke ta hannun Cristiano Ronaldo a bugun fenariti
Saura minti bakwai a tashi daga wasan Cristiano Ronaldo ya ci na biyu sanan Marcelo Vieira Da Silva ya kara na uku a raga
Real da PSG sun kara a gasar cin kofin Zakarun Turai a kakar inda suka tashi canjaras a Faransa a wasan farko a ranar ga watan Oktoba a wasa na biyu a ranar ga watan Nuwamba Real ta ci a Spaniya
PSG zata karbi bakuncin Real Madrid a wasa na biyu a ranar ga watan Maris din
Ga jerin 'yan wasan PSG da suka fuskanci Real Madrid
Alphonse Areola
Yuri Berchiche
Edinson Cavani
Dani Alaves
Angel di Maria
Lassana Diarra
Julian Draxler
Presnel Kimpembe
Layvin Kurzawa
Giovani Lo Celso
Marquinhos
Kylian Mbappe
Thomas Meunier
Neymar Junior
Javier Pastore
Adrien Rabiot
Thiago Silva
Kevin Trapp
Marco Verratti
Tura wannan labarin Game da aika wa
Email
Facebook
Messenger
Twitter
Koma sama
Manyan labarai
Ko gwamnatin Nigeria na son kara farashin fetur
Masu fashin baki sun fara tsokaci kan cewa da alama gwamnatin Najeriya na iya kara kudin litar man fetur a wani mataki na kawo karshen karancin man fetir din
Fabrairu
Yadda BH da talauci suka 'wawure' kudin
Fabrairu
Yadda masu ciki za su kula da kansu
Fabrairu
Talla
Kimiyya da Fasaha
An kirkiro manhajar gano kalaman ta'addanci
An kyankyashe Kwan halittar dan Adam a dakin bincike
Mata ne a baya a fannin kimiyya da fasaha
An yi nasarar harba roka mafi karfi zuwa Mars
Sauyin Facebook ya sa an rage amfani da shi
'Facebook ba wurin kananan yara ba ne'
Mafi shahara
Yadda Boko Haram da talauci suka 'wawure' kudin
Ko gwamnatin Nigeria na son kara farashin man fetur
Buhari ya gana da gwamnonin a Daura
'Yan bindiga sun kashe akalla mutum a jihar Zamfara
Wadanne 'kurakurai' Buhari ya tafka tun hawansa mulki
Kwallo hudu aka ci a wasan Juventus da Tootenham
Kungiyar Juventus ta tashi wasa da Tottenham a wasan farko na zagaye na biyu a Gasar Cin Kofin Zakarun Turai da suka kara a ranar Talata a Italiya
Juventus ce ta fara cin kwallo ta hannun Gonzalo Higuain minti biyu da fara tamaula sannan minti bakwai tsakani ya ci ta biyu a bugun fenariti
Saura minti a tafi hutu ne Tottenham ta zare kwallo daya ta hannun Harry Kane sannan Christian Eriksen ya ci na biyu a bugun tazara bayan da aka koma wasan zagaye na biyu
Tottenham za ta karbi bakuncin Juventus a wasa na biyu a ranar ga watan Maris din
Manchester City ta sharara wa Basel kwallaye
Basel ta yi rashin nasara a gida a hannun Manchester City bayan da aka doke ta da ci a wasan farko a zagaye na biyu a gasar cin kofin zakarun Turai da suka kara ranar Talata
City ta ci kwallayen ne ta hannun Ilkay Gundogan wanda ya ci biyu a karawar sai Bernardo Silva da Sergio Aguero suka ci daidai kowannensu
Dan wasan City Leroy Sane ya buga karawar wanda aka yi tsammanin zai yi jinyar mako shida bayan da ya yi rauni a Cardiff a gasar kofin FA a ranar ga watan Janairu
Manchester City za ta karbi bakuncin Basel a wasa na biyu a ranar ga watan Maris din
Gasar Turai Madrid ta yi wasa ba a doke ta a gida ba
Lacazaette zai yi jinyar mako shida
likitoci suka yi masa aiki a gwiwar kafarsa a ranar Talata
Dan kwallon mai shekara ya buga karawar da Tottenham ta ci Arsenal a gasar Premier inda ya barar da damarmaki
Arsenal ta ce aikin da likitoci suka yi wa dan kwallon an yi shi cikin nasara zai kuma dawo takaleda tsakanin mako hudu zuwa shida
Danny Welbeck ne kadai dan wasa mai cin kwallo da ya rage a karawar da Arsenal za ta yi da Ostersunds FK a gasar Europa a ranar Alhamis
Sabon dan wasan da Arsenal ta saya a watan Janairu PierreEmerick Aubameyang ba zai buga wa Arsenal gasar Europa ba
'Yan Juventus da za su kara da Tottenham
Kocin Juventus Massimiliano Allegri ya bayyana 'yan wasa da za su karbi bakuncin Tottenham a gasar cin Kofin Zakarun Turai a ranar Talata
Tottenham za ta ziyarci Italiya domin buga wasan farko a zagaye na biyu a gasar ta Zakatun Turai kuma wannan ne karon farko da kungiyoyin biyu za su keceraini a tsakaninsu
A ranar ga watan Maris ne Tottenham za ta karbi bakuncin wasa na biyu a Wembley
Ga jerin 'yan wasan Juventus da za su kara da Tottenham
Rocchi ne zai busa wasan Real Madrid da PSG
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai ta nada Gianluca Rocchi a matsayin wanda zai alkalanci karawa tsakanin Real Madrid da PSG a Santiago Bernabeu a ranar Laraba
Paris St Germain za ta ziyarci Real Madrid a wasan farko na zagaye na biyu a gasar cin Kofin Zakarun Turai ta shekarar nana
Wannan ne karo na biyar da Rocchi zai yi alkalancin wasan Real Madrid bayan da ya hura wasa uku a kofin Zakarun Turai da daya a Europa Super Cup
Rocchi ya fara da alkalancin karawar da Real Madrid ta ci Apoel a gasar cin kofin Zakarun Turai a kakar
Ya kuma ja ragamar wasan da Manchester City da Real Madrid suka tashi a karawar cikin rukuni a gasar ta Zakarun Turai ta
Shi ne ya kuma hura wasan da Real Madrid ta ci Wolfsburg a wasan daf da na kusa da karshe a dai gasar Zakarun Turan a
Rocchi shi ne ya hura wasan da Real Madrid ta ci Manchester United a wasan Europa Super Cup a ranar ga watan Augustan
Copa del Rey An tsayar da ranar wasan karshe
Hukumar kwallon kafar Spaniya ta tsayar da ranar a ga watan Afirilu domin buga wasan karshe a gasar Copa del Rey na bana
A ranar Litinin hukumar ta sanar da fafatawar tsakanin Barcelona da Sevilla a filin wasa na Athletico Madrid mai cin 'yan kallo
Wannan ne karon farko da sabon filin Atletico zai karbi wasan karshe a Copa del Rey kuma shi ne zai karbi bakuncin wasan karshe a gasar cin kofin Zakarun Turai ta
Barcelona mai tarihin lashe Copa del Rey ta taba yin wasa a sabon filin inda ta tashi a cikin watan Oktoba
Yanzu ne PSG ke tasowa Cabani
Edison Cavani ya ce har yanzu Paris St Germain tana tasowa a fagen tamaula bai kamata a saka buri a kanta a Gasar cin Kofin Zakaraun Turai ba
PSG wadda ke mataki na daya a kan teburin gasar Faransa za ta ziyarci Real Madrid a wasan farko na zagaye na biyua a Gasar Cin Kofin Zakarun Turai ranar Laraba
Cavani ya shaida wa Marca cewa bai zama dole sai sun lashe kofin na Zakarun Turai nan kusa ba saboda sun sayi sababbin 'yan wasa kuma fitattu
Dan wasan ya ce karawar da za su yi a Bernabeu wani tsani ne da zai kara musu kwarin gwiwar da zai kai kungiyar mataki na gaba a wasanninta sannu a hankali
A bara a irin wannan matakin PSG ta doke Barcelona a wasan farko amma Barca ta yi nasara a karawa ta biyu da ci jimilla
Florida school shooting FBI under pressure over failure to act
Media captionFlorida survivors on gun laws 'Something has to change'
Pressure is mounting on the FBI over the agency's failure to act on a tip that Florida school shooting suspect Nikolas Cruz might carry out an attack
Florida Governor Rick Scott said the agency's director must resign while Attorney General Jeff Sessions ordered a review lamenting FBI failures
Some of those close to the victims of Wednesday's shooting also voiced dismay at the FBI's actions
President Donald Trump on Friday met survivors of the attack in Parkland
Mr Trump and First Lady Melania Trump visited a hospital and later the local sheriff's office thanking them for their response to the tragedy
What a great job you've done Mr Trump told law enforcement officials adding I hope you get credit for it because believe me you deserve it
Media captionInside the classroom 'We watched gunman shoot our friends'
Nikolas Cruz has confessed to carrying out Wednesday's attack at Marjory Stoneman Douglas High School in Parkland and has been charged with counts of murder
It was the deadliest US school shooting since and has reignited debates about gun control with many students from the school weighing in
In several images a masked man is shown holding up large knives to the camera
One of the Instagram accounts shows Mr Cruz wearing a Make America Great Again hat worn by supporters of President Donald Trump with a red white and blue bandana masking his face according to CBS News
Two students also told the Daily Beast website that the suspect was previously seen wearing the hat at school
The mayor of Broward County Mayor Beam Furr told CNN that Mr Cruz had sought treatment at a mental health facility over a year ago
The suspect allegedly carried out the massacre with an AR that he had legally bought
A very heroic janitor stopped us says David He said 'Don't go that way he the shooter is over there'
After they turned round Ashley Kurth the teacher in charge of the culinary programme known in school as Chef Kurth funnelled the crowd into her own classroom
Within seconds she easily had or people in there says David The lights were switched off